Fassarar Littafin Ahdhari

Fassarar Littafin Ahdhari Free App

Rated 4.25/5 (12) —  Free Android application by ABUBAKAR SADIK SALIHU

Advertisements

About Fassarar Littafin Ahdhari

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.

How to Download / Install

Download and install Fassarar Littafin Ahdhari version 1.0 on your Android device!
Downloaded 1,000+ times, content rating: Everyone
Android package: com.sadiksalihu.fassararlittafinahdhari, download Fassarar Littafin Ahdhari.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
3.0+
For everyone
Android app

What are users saying about Fassarar Littafin Ahdhari

S70%
by S####:

Alhamdulillah, Maasha Allah. May almighty Allah reward you. Pls we need a software like this on Ishmawi. Jazakallah bi khair

S70%
by S####:

It's very useful. And easy to understand tnx

B70%
by B####:

I think it should be Read offline for more blessing.

J70%
by J####:

What a great contribution to islam


Share The Word!


Rating Distribution

RATING
4.35
12 users

5

4

3

2

1