About yayaa
Shin ko yaya zanyi...? Tabbas matambayi baya bata. domin samun cikakken bayani akan abubuwan da suka shafi rayuwa, daga ilimi zuwa lafiya, kimiya, da al'adu, yayaa shine amsa. Mun aje kwarru a fannoni daban daban da zasu rubuta bayanai masu gamsarwa akan abubuwan da kuke so ku sani.
Bangarorin yaya sun hada da
Ilimi
Lafiya
Al'adu
kimiya
Kuna iya yin tambaya domin samun amsa daga kwarraru a fannin da kuke tambayar. zaku iya duba dubban amsoshin da aka bayar a baya domin samun bayani cikin gaggawa.
yaya itace hanyar ilimantar da kai mafi sauqi.