Tarihin Manzon Allah SAW

Tarihin Manzon Allah SAW Free App

Rated 4.40/5 (324) —  Free Android application by DARUSSALAM

About Tarihin Manzon Allah SAW

Da Sunan Allah Mai rahama Mai Jinkai, godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin halittu, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (SAW) da iyalansa da zuriyarsa da sahabbansa da wa]anda suka biye musu da kyawon aiki har zuwa ranar sakamako.

Wannan tarihi na wani littafi ne, wanda na yi masa fassara zuwa harshen Hausa, mai suna kamar haka: “The Life of Muhammad (SAW),” wanda Dr. Muhammad Husain Haikal ya wallafa, kuma Sheikh Isma’il Raji A. Al-Faruki ya fassarasa da harshen Turanci daga harshen Turanci a zab’i na takwas. Saboda haka Hajiya Daula Justice Muhammad Bello ta dauki nauyin fassara, kamar yadda mai karatu zai fahimci mafarin wannan fassara. Ni Is’hak Yunus Muhammad Tukur Almashgool Bauchi na fassara daga harshen Turanci zuwa harshen Hausa, ta re da yin wasu gyare-gyare a wasu bangarori da suka shafi tarihi. Musamman tarihin da Orientalists (mustashiribai) suka samar na karya dangane da rayuwar Muhammad (SAW) da abubuwa da suka shafi addinin Musulunci, Allah Ya karba mana wan nan aiki Ya sanya Aljanna ce makomarmu.

How to Download / Install

Download and install Tarihin Manzon Allah SAW version 1.0 on your Android device!
Downloaded 10,000+ times, content rating: Not rated
Android package: com.appmk.magazine.TarihinManzo, download Tarihin Manzon Allah SAW.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
2.1+
n/a
Not
rated
Android app

App History & Updates

What's Changed
Updates will soon be release
More downloads  Tarihin Manzon Allah SAW reached 10 000 - 50 000 downloads
More downloads  Tarihin Manzon Allah SAW reached 5 000 - 10 000 downloads
More downloads  Tarihin Manzon Allah SAW reached 1 000 - 5 000 downloads

What are users saying about Tarihin Manzon Allah SAW

U70%
by U####:

The first and the last prophet on earth

H70%
by H####:

Masha Allah laquwata illa billah.

S70%
by S####:

Al hamdu lillah for islam

H70%
by H####:

Thank you

Y70%
by Y####:

Alhamdu lillah

Y70%
by Y####:

Beautiful

K70%
by K####:

Thank you very much Dr may ALLAH grants you victorious of rewards and blessings.

O70%
by O####:

Allah humma Salli ala malla nabiyu baadahu

G70%
by G####:

Al hamdu Lillah Allah yasaka da mafificin Alheri

K70%
by K####:

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

K70%
by K####:

I appreciate your admired our prophets

J70%
by J####:

It's very nice

K70%
by K####:

Thanks am so excited

L70%
by L####:

Yes is the best

K70%
by K####:

ماشاالله

E70%
by E####:

Madalla da wannan kokari, Allah Ya saka da alkhairi

C70%
by C####:

Allah ya qarawa Annabi S.A.W daraja

W70%
by W####:

Allah yasaka da alkhairi ameen

K70%
by K####:

Malam ina rakon Allah ya saka maka da alheri da Aljanna firdausi amin da yin littafi mai tarin albarka.

K70%
by K####:

Allah ya biyaku

K70%
by K####:

gaskiya na gode

P70%
by P####:

godia ta tabbata ga Allah da muka sami fassarar wannan littati na tarihin shugaban talikai s.a.w izuwa harshen mu na hausa Allah Yasaka MUKU DA ALKHAIRI

K70%
by K####:

Wannan bashakkah software ko application yayi mutukar amfani ga musulmi dama Wanda ba musulmiba saboda harshen Hausa Allah yasa mu affana da Tarihin ma,aiki sallallahu alaihi wasallam amin.

S70%
by S####:

masha Allah

K70%
by K####:

masha Allah.. its very nive

K70%
by K####:

Very interested

Z70%
by Z####:

I love it.

C70%
by C####:

Good

Q70%
by Q####:

Very good. Educative.

K70%
by K####:

Keep on

G70%
by G####:

its good job

M70%
by M####:

Thanks

E70%
by E####:

Allah ya sakawa du Wanda ya bada gudummarsa waken taimakon addinin musulunci. Allah ya taimaka.

M70%
by M####:

Really appreciated thanks for this new invention

D70%
by D####:

Thanks may Allah grant u the highest level of Paradise..

G70%
by G####:

Masha Allah

D70%
by D####:

Alhamdu lillah

D70%
by D####:

Godiya ta tabbata ga Allah daya baka damar rubuta tarihin masoyinsa kuma masoyinmu Cikin harshen Hausa Allah yasakama da alheri ameen. Allah yabarmu da soyayyar annabi Muhammad (SAW)

T70%
by T####:

masha Allah

Q70%
by Q####:

Very great


Share The Word!


Rating Distribution

RATING
4.45
324 users

5

4

3

2

1