About Magana jari ce Na daya 1
Karanta littafin magana jari wallafar Alhaji Dr. Abubakar Imam ga manhajja mun kawo muku. Wannan manhajja ta kunshi littafin Magana Jari Ce 1 (Littafi Na Farko).
Taken Magan Jari Shine: Magana Jari Ce Yaro Bada Kudi A Gaya Maka! Littafi na Daya.
Littafin magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: An haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam a shekarar 1911 a cikin garin kagara sa’an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar a Katsina a shekarar 1932.
Wannan manhajja ta littafin Magana Jari kyauta ce. Idan kunji dadinta sai ku yadata zuwa ga sauran 'yanuwa Hausawa domin su karanta.
Wannan littafi, Magana Jari Ce, 1, yana cikin littattafai daga uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin zabo shi kuwa ya rubuta wadannan littattafai shi ne ya shiga wata gasa ta rubutun littafi a shekarar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko ‘Ruwan Bagaja’.
A cikin wannan manhajja zaku samu cikakkun labaruka kamar haka:
☆ Magana Jari Ce=Magana jari ce na daya (1)
☆ Labarin Wani Bororo Da Dan Zaki=Magana jari ce na daya (1)
☆ Banza Ta Kori Wofi=Magana jari ce na daya (1)
☆ Sauna Kira Mana Shashasha, In Ka Ga Sakarai Ku Taho Tare=Magana jari ce na daya (1)
☆ Labarin Auta ‘Dan Sarkin Noma Da Naman Jeji=Magana jari ce na daya (1)
☆ Labarin Sahoro Da Sahorama=Magana jari ce na daya (1)
☆ Labarin Wani Bakauye Da Wadansu ‘Yan Birni=Magana jari ce na daya (1)
☆ Labarin Wani Aku Da Matar Ubangidansa=Magana jari ce na daya (1)
☆ Labarin Sarkin Zairana Da Sarkin Bokaye Gara=Magana jari ce na daya (1)
☆ Labarin Kyanwa Da Bera=Magana jari ce na daya (1)
☆ Labarin Wani Jaki Da Sa=Magana jari ce na daya (1)
☆ Yadda Muka Yi Da Ubangijina Ojo=Magana jari ce na daya (1)
☆ In Ajali Ya Yi Kira, Ko Babu Ciwo A Je=Magana jari ce na daya (1)
☆ Labarin Wadansu Abokai Su Uku=Magana jari ce na daya (1)
☆ Munafuncin Dodo, Yakan Ci Mai Shi=Magana jari ce na daya (1)
☆ Abin Da Mutum Ya Shuka Shi Zai Girba, In Hairan Hairan, In Sharran Sharran=Magana jari ce na daya (1)
☆ Fara Koyon Mulki Da Baki, Kafin Ka Koyi Mulki Da Hannu=Magana jari ce na daya (1)
☆ Babban Mugun Abu Gun Da Ya Yi Hushi Da Iyayensa=Magana jari ce na daya (1)
☆ Banza Girman Mahaukaci, Karamin Mai Wayo Ya Fi Shi=Magana jari ce na daya (1)
☆ Labarin Sarkin Busa=Magana jari ce na daya (1)
☆ Kowa Ya Yi Kokarin Ya Sami Fiye Da Abin Da Allah Ya Nufe Shi Da Shi, ya Ja Wa Kama Lalacewa=Magana jari ce na daya (1)
☆ Labarin Annabi Sulaimanu=Magana jari ce na daya (1)
☆ Ba Wahalalle Sai Mai Kwadayi=Magana jari ce na daya (1)
☆ Saurin Fushi Shi Ke Kawo Da Na Sani=Magana jari ce na daya (1)
☆ Raina Kama Ka Ga Gayya=Magana jari ce na daya (1)
☆ Labarin Shaihu Mujaddadi Dan Hodiyo Da Umaru Mu’Alkamu=Magana jari ce na daya (1)
☆ Labarin Shaihu Dan Hodiyo Da Madugu=Magana jari ce na daya (1)
☆ Labarin Shaihu Dan Hodiyo Da Wani Malami=Magana jari ce na daya (1)
☆ Sauri Ya Haifi Nawa=Magana jari ce na daya (1)
Takaitaccen tarihin marubucin wannan littafi na magana jarice wato Alhaji Dr Abubakar Imam da harshen turanci:
Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C. (1911 - 1981) was a Nigerian writer, journalist and politician from Kagara, Niger in Nigeria. For most of his life, he lived in Zaria, where he was the first Hausa editor of Gaskiya Ta Fi Kwabo, the pioneer Newspaper in Northern Nigeria.
He attended Katsina College and the University of London's Institute of Education. He first came to repute when he submitted a play Ruwan Bagaja for a literary competition in 1933.The judge in the competition was Rupert East, the head of a translation committee, he liked his writing, usually .
Idan kunji dadin wannan app, sai ku bashi tauraro biyar, ku rubuta tsokacinku kuma sannan ku aika manhajjar zuwa ga yanuwa da abokai.