About SHEIKH JAFAR RIYADUS SALIHEN Offline
Wannan application na dauke da karatun littafin RIYADUS SALIHEN da harshen hausa daga bakin babban shahararen malamin kuma masani taffsiri wato SHEIKH JAFAR Mahmud Adam. Hakika malam yayi kokari wajen bayani filla-filla domin domin fahimta ga ma'abota neman ilimi da kuma masu neman sanin addini, ba iya karatun RIYADUS SALIHEN wannan lectures na malam Jafar mahmud Adam ya tsaya ba, akwai tambayoyi da kuma answer masu amfani a farkon ko wacce lecture.
Allah ubangiji ya jikan malam ya kuma gafarta masa kura-kuran sa, yasa aljannar firdausi ce makomar sa. Mu kuma Allah yasa muji kuma muyi amfani da duk abin da muka saurara daga gareshi.
Bayan RIYADUS SALIHEN na malam SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM akwai sauran apps na sauran littafan fassarar malam jafar audio kamar haka
Arba'un hadith.
Umdatul ahkam.
Bulugul maram.
kitabul tauhid da dai sauran su.
Duba Adamsdut domin samun sauran littafan addini na fassarar shahararun malamai da kuma qira ta karatun al-qurani na manyan malamai.
Don Allah idan har kaji dadin amfani da wannan application to kada a manta ayi sharing da yan uwa da kuma abokan arziki domin suma su samu su karu
kuma kada a manta ayi rating din application din domin ta haka ne zai zama a sama in ma'abota neman littafin sun nemeshi su same shi cikin sauki.
Brief History of Sheikh Jafar Mahmud Adam.
Ja'afar Mahmud Adam (February 12, 1960 – April 13, 2007)he was 47 years of age when he died. And was a Nigerian, Salafist Islamic scholar aligned with the Izala Society He has memorised the Holy Quran completely at a younger age.
Teaching
Sheik Ja'afar preached in Maiduguri's Indimi Mosque, which was attended by the Deputy Governor of Borno.
Sheikh Jafar Mahmod Adam's death
Adam was shot dead at his mosque in the northern city of Kano in April 2007.
About RIYADUS SALIHEN
The Meadows of the Righteous, also referred to as The Gardens of the Righteous (Arabic: رياض الصالحين Riyadh as-Salihin or Riyadh as-Saaliheen), is a compilation of verses from the Qur'an supplemented by hadith narratives written by Al-Nawawi from Damascus (1233–1277). The hadith by al-Nawawī belongs to the category of canonical Arabic collections of Islamic morals, acts of worship, and manners, which are attributed to Muhammad by Muslim scholars but not found in the Quran.
The Riyadh as-Saaliheen is a recommended text for the Tablighi Jamaat in the Arab world
Download and install
SHEIKH JAFAR RIYADUS SALIHEN Offline version 1.0 on your
Android device!
Downloaded N/A times, content rating: Everyone
Android package:
com.andromo.dev653890.app643957, download SHEIKH JAFAR RIYADUS SALIHEN Offline.apk