Bin Uthman -Campus Interaction

Bin Uthman -Campus Interaction Free App

Rated 0.00/5 (0) —  Free Android application by SunshineKTN

Advertisements

About Bin Uthman -Campus Interaction

Wannan application na dauke lecture mai suna "Male and Female Interaction in the Campus" wanda Sheikh Muhammad Bin Uthman kano yayi ta hanyar English. Hakika malam Sheikh Mohd Bn Uthman na daya daga cikin malaman musulunci wanda yayi suna wajen koyar da karatun addini a gida da kuma wajen Nigeria.

Muna rokon Allah ya karawa malam ilimi da kuma basira ya kuma kareshi daga makiya addinin Allah, mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.

Bayan wannan lecture na Sheikh Mohd Bn Uthman kano za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu daga cikin manyan malam kasar hausa idan akayi seaching (sunshineKTN) a play store, irin su :

sheikh jafar mahmud adam lectures,
sheikh albani zariya,
sheikh ali isah fantami,
shiekh kabir gombe,
sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da dai sauran su.

Da kuma sauran lectures na English ga manyan malamai na duniya kamar su:

Mufti Ismail Menk - Lectures
Shady Al-Suleiman -Lectures Mp3
Ustadha Taimiyyah Zubair
Nouman Ali Khan - Lectures
Da dai sauransu.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar:

complete quran offline by sheikh Hussary
beautiful quran recitation by sheikh maher almuquiy
complete quran offline by shiekh abdolbasit
quran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on.

Da dai sauransu. Duba SunshineKTN cikin playstore domin samun su.

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta sharing din wannan app ta hanyar whatsapp, facebook, email da dai sauransu domin sauran yanuwa su samu. Allah ya karba mana baki daya aameen.

Kada a manta rating din wannan application na Sheikh Muhammad Bin Usman lectures tauraro biyar cikin wannan gida.

**************************************************************


Do you need more Islamic applications?
Just go to your google play store and search "sunshineKTN" you will see all our application..
I will be so grateful if you download it and give it 5 star in addition when you share it with your family and friends.
Do not hesitate to make your comment, suggestion, advice and so on via mansunshine60@gmail.com
Thank you and wish you happy listening

How to Download / Install

Download and install Bin Uthman -Campus Interaction version 1.0 on your Android device!
Downloaded 5+ times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev653868.app661602, download Bin Uthman -Campus Interaction.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
4.0+
For everyone
Android app


Oh snap! No comments are available for Bin Uthman -Campus Interaction at the moment. Be the first to leave one!

Share The Word!


Rating Distribution

RATING
0.05
0 users

5

4

3

2

1