Awara Abincin Hausa

Awara Abincin Hausa Free App

Rated 4.91/5 (11) —  Free Android application by KareemTKB

Advertisements

About Awara Abincin Hausa

Assalamu alaikum,

Shin kana ko kina da bukatar koyon yadda za ka/ki girka awara a gida? Yi amfani da wannan application domin koyon hakan.

Awara a taikaice abinci ne na Arewacin Najeriya da akeyin shi da waken suya wato soya beans. Duba cikin wannan App don koyon yadda zaku girka naku awaran a gida cikin sauki.

Wadansu na kiranshi da suna wara ko beske ko tofu. Wannan App ciki da wajensa da yaren Hausa yake domin kar a barmu a baya. Ya kamata muma yi riko da namu al'adu, abinci, sutura da tsare-tsaren rayuwarmu ta jiya data yau. Don haka ne mukayi hobbasa domin kayo muku wannan sabon app wato AWARA ABINCIN HAUSA cikin wannan gida wato play store.

Kada a manta ayi sharing din wannan app da sauran Hausawa domin suma su sama.

Kuna da wadansu bayanai ko gyara game da wannan App na awara ? Zaku iya turo sako kai tsaye tayin mafani da email din developer.

Godiya ta musamman ga malamar data taimaka wajen samar mana da dukkan bayanai da hotunan da muke bukata domin shirya wannan app. Godiya gareki malama Nazahatu Qura'i Muhammad. Jama'ar Arewarmu na godiya.

Shin ko kina ko kana da wadansu bayanai da kake ko kike son taimakawa da su game dayin girkin abincin Hausa irinsu masa,alkaki, awara, gumba, kwadon rama, kwadon zogale, cako, dambu da sauransu? Aiko da bayanan ka/ki tayin amfani da email din developer domin samunsu cikin app mai zaman kansa.

Wadansu apps na nan tafe cikin yaren Hausa dominku. Kuyi comment da irin apps din da kuke so domin muyi kokari mu samar muku su a wannan gida.

Allaah ya daukaka musulunci da musulmai, Najeriya da kuma AREWA gida! UP UP Arewa...

Idan kunji dadin wannan app na awara kada a manta a bashi tauraro biyar cikin wannan gida.

wara, beske, tofu, awara dominku.

Sai munji ku.. Ku huta lafiya.

How to Download / Install

Download and install Awara Abincin Hausa version 1.0 on your Android device!
Downloaded 1,000+ times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev531271.app497276, download Awara Abincin Hausa.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
2.3.3+
For everyone
Android app

App History & Updates

More downloads  Awara Abincin Hausa reached 1 000 - 5 000 downloads

What are users saying about Awara Abincin Hausa

I70%
by I####:

Like it so much

Q70%
by Q####:

Naji dadin awara

Q70%
by Q####:

Love it but don't understand the language!.


Share The Word!


Rating Distribution

RATING
4.95
11 users

5

4

3

2

1