About Tsofaffin Wakokin Hausa
Wannan application ya kawo muku wakokin Hausa na da can masu dadi. Wakokin cikin app din nan sun hada da:
>Gobe Da Nisa
>Gajala
>Mai Keke -Ahmed S Nuhu
>Katanga
>Sakata
>Sanafahna
>Ukuba
>Wasila
>Jarumai
>Adamsy Yaro
>Aloko
>Aya Aya Mai Nono
>Ban Da Komai
>Cakalubaye
>Gyale
>Hujja
>Mujadala 1
>Ranar Murna
>Zabbari
>Zarafi
>Kwan Kwan (Zarge)
>Biki Buduri
Da dai sauransu.
dan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Download and install
Tsofaffin Wakokin Hausa version 1.0 on your
Android device!
Downloaded 100+ times, content rating: Everyone
Android package:
com.andromo.dev492494.app703636, download Tsofaffin Wakokin Hausa.apk
by R####:
Allah ya kara basira. Wadannan wakokin naji dadin su