Littafin Magana Jarice

Littafin Magana Jarice Free App

Rated 4.90/5 (21) —  Free Android application by engbabura

Advertisements

About Littafin Magana Jarice

Littafin magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: An haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam a shekarar 1911 a cikin garin kagara sa’an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar a Katsina a shekarar 1932.

Magana Jarice Littafine mai dadin karatu domin ya qunshi labarai masu qawatarwa da kuma nishadantarwa daki-daki. Wajen qir-qirar application din nan, munyi iya bakin qoqari wajen ganin cewa rubutun ya zama da girma domin dadin karatu.

Kuma wannan littafi Offline ne, wato ba ya buqatar amfani da Mobile data wajen bude shi.

Dan haka ayi karatu lafiya: Ku sauraremu nan gaba akwai wasu littatafan suna zuwa da izinin Allah.

Domin bayar da shawara ta yadda zamu inganta applications dinmu za'a iya neman ta e-mail address din mu dake qasa. Mun gode.

How to Download / Install

Download and install Littafin Magana Jarice version 1.0.0.0 on your Android device!
Downloaded 1,000+ times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev491197.app648670, download Littafin Magana Jarice.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
4.0+
For everyone
Android app

What are users saying about Littafin Magana Jarice

N70%
by N####:

Abinda na jima ina jira. Jinjina ga wadanda suka yi wannan aiki.

N70%
by N####:

A book to read and read and read....I luv d stories

Z70%
by Z####:

Long awaited app

N70%
by N####:

Excellent apps

N70%
by N####:

One of the best

W70%
by W####:

Hakika wannan babban aiki ne kuma mai amfani ga duniyar Bahaushe da mai son Hausa. Na ji dadi matuka Allah Ya yi kyakkyawan sakayya amin.

Q70%
by Q####:

Nice app for book lovers like me. Honesty I'm impress with it

D70%
by D####:

Ya yi kyau Hakiƙa naji daɗin wannan app. ɗin. Saura na biyu da na uku. Muna jira.


Share The Word!


Rating Distribution

RATING
4.95
21 users

5

4

3

2

1