Tafsirin Suratul Kahfi MP3

Tafsirin Suratul Kahfi MP3 Free App

Rated 4.49/5 (63) —  Free Android application by KareemTKB

Advertisements

About Tafsirin Suratul Kahfi MP3

Wannan Application ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kurani mai girma Tare da Sheik Jafar Mahmud Adam.

Tafsirin suratul Kahfi ne wannan. Domin samun wadansu sheikh ja'afar tafseer din, rubuta kareemtkb cikin play store dinka/ki.

Muhimman kissoshi kamar:

Labarin ko Tarihin Ashabul Kahfi

Tarihin Zulkarnain

Labari na Annabi Musa da Annabin Allah Kidr

Milestone: Ashabul Kahfi su bakwai ne na Takwas dinsu shine Karensu.
Sunyi Shekaru dari uku da tara ( 309 ) cikin wannan kogon da suka shiga.
Saurari cikakken bayanin daga bakin babbab malamin sunnah sheikh Jafar mahmud Adam Rahimahullah.

Mun gode kwarai da gaske. Kuma idan kana ko kina da bukatar tuntubar developer din wannan Application yi amfani da developer email dake kasa. Zan yi matukar farin ciki idan naji daga gareku ya 'yanuwana Musulmai kuma Hausawa!

Allah ya gafartama malam jafar ya kuma Rahamsheshi ameen summa ameen.

Sai anjima daga naku kuma danuwanku a koda yaushe kareemtkb.

How to Download / Install

Download and install Tafsirin Suratul Kahfi MP3 version 1.0 on your Android device!
Downloaded 10,000+ times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev391844.app458292, download Tafsirin Suratul Kahfi MP3.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
4.0+
For everyone
Android app

App History & Updates

More downloads  Tafsirin Suratul Kahfi MP3 reached 10 000 - 50 000 downloads
More downloads  Tafsirin Suratul Kahfi MP3 reached 5 000 - 10 000 downloads

What are users saying about Tafsirin Suratul Kahfi MP3

R70%
by R####:

It's not clear

Z70%
by Z####:

Teacher and Healer is Allah SWT alone.

U70%
by U####:

Allah yayiwa malam ja'afar rahma

Z70%
by Z####:

Good

Z70%
by Z####:

allah yabaka aljanna

S70%
by S####:

Allah yasakada alheri

Z70%
by Z####:

Jazakallah bikhairan

S70%
by S####:

Allah ya saka maka da alkhairi ya sanya ka a gidan aljannatul firdaus

Q70%
by Q####:

Allah ya saka maka ,Ameen

Q70%
by Q####:

May Allah reward you with jannatul firdaus

Q70%
by Q####:

Allah jikan malam

Q70%
by Q####:

Deenil haq

K70%
by K####:

A very educative application.

Q70%
by Q####:

Allah ya gafartawa malam

B70%
by B####:

Allah yayiwa malam ja'afar rahma

B70%
by B####:

Jazakallahu bil khairr

Q70%
by Q####:

Great App

Q70%
by Q####:

Excellent

S70%
by S####:

Ma sha'Allah

W70%
by W####:

Same

S70%
by S####:

Alhamdulillah


Share The Word!


Rating Distribution

RATING
4.55
63 users

5

4

3

2

1