Tafsirin Izufi Biyar MP3

Tafsirin Izufi Biyar MP3 Free App

Rated 4.71/5 (145) —  Free Android application by KareemTKB

Advertisements

About Tafsirin Izufi Biyar MP3

Wannan App ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kur'ani mai girma tare da Malam Ja'afar Mahmud Adam.

Tafsirin Izufi biyar dake kasa ne. Wato Surah Al Jumuah (Yusabbihu) zuwa Surah An Nas (Nasi).

Domin wadansu karatuttukan na sheikh ja'afar mahmud adam kamar su:

Umdatul Ahkam mp3

Bulugul Miram

Riyadussalihin

Kitab Tauhid

Arbaun Hadith

Bayani kan aikin Hajji da umra

Tafseer suratul Baqarah

Matasa nagari

Hakkokin mata a musulunci

Boko Halal

Bayani kan Jinin Haila da dai sauransu

da kuma karatun Kundin Tarihi tare da malam Aminu Ibrahim Daurawa
Domin samun karatuttukan dake sama duba sauran Apps dina ta hanyar rubuta KAREEMTKB a cikin search din ka/ki na Google Play Store.

A duk lokacin da ka/ke da bukatar karatuttukan Hausa daga bakin malam jafar mahmud da sauran malamai, kawai bude Play Store ka/ki rubuta KAREEMTKB. Zaku samu Apps na Musulunci da yaren Hausa kuma MP3 Wadanda basa bukatar internet domin suyi aiki.

Wadansu Surori da Izufin al kur'ani mai girma na nan tafe in shaa Allahu.

Idan kaji ko kinji dadin samun wannan App a Play Store kada ka/ki manta rating din wannan App five Star wato tauraro biyar cikin wannan store.

Zaku iya samun developer na wannan App a koda yaushe tayin amfani da email din developer dake kasa.

Zanyi matukar farin ciki idan naji daga gareku.

Idan kuna da bukatar wadansu karatuttukan na malam jafar mahmud, zaku iya aiko min da sako na kai tsaye ko ku rubuta review a karkashin wannan App.

Nagode sai anjima Allah kuma ya gafartama Sheikh Jaafar Mahmud Adam ameen.

Allah ya saka masa da gidan Aljannah ameen ameen ameen.

How to Download / Install

Download and install Tafsirin Izufi Biyar MP3 version 1.0 on your Android device!
Downloaded 10,000+ times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev391844.app452702, download Tafsirin Izufi Biyar MP3.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
4.0+
For everyone
Android app

App History & Updates

More downloads  Tafsirin Izufi Biyar MP3 reached 10 000 - 50 000 downloads
More downloads  Tafsirin Izufi Biyar MP3 reached 5 000 - 10 000 downloads

What are users saying about Tafsirin Izufi Biyar MP3

Z70%
by Z####:

Great work but u need improve voice clarity

Z70%
by Z####:

But the quality is very low next time improve on the quality.

Z70%
by Z####:

Jaxak Allahu khayran

Z70%
by Z####:

Jazak Allah bikhair

R70%
by R####:

Bil jannah

V70%
by V####:

Jazakumullahu bikhairin

H70%
by H####:

Allah Ya gafartawa Mallam ya jiqansa yayi masa rahama. Muma Allah Ya sa mu cika da imani, Armenia!

Z70%
by Z####:

Really this apps is very interested for all Muslim ummah in the world we dont are you going to say to you may Allah reward for you with jannatul firdausi

N70%
by N####:

Allah ya jikan shek jaafar mahamudu Adm

Q70%
by Q####:

Masha,Allah .Allah ya gafartawa malam da rahama amen.

Z70%
by Z####:

Masha Allah.

Z70%
by Z####:

Jazakallahu khairan

Z70%
by Z####:

Jazakakallahu kairan

Q70%
by Q####:

Allah Ya gafartawa Sheikh Ja'afar Mahmud Adam. Allah ina rokon Ka, Ka saka wa duk wanda ya taimaka akayi applications din nan da aljannar Firdaus, amin.

Q70%
by Q####:

Allah Ya Jikan Mallam Yamasa Rahama

R70%
by R####:

Great work

V70%
by V####:

Alhamdulilah

B70%
by B####:

Good

Q70%
by Q####:

May Allah grant sheik jannah & for the developer of this app may Allah showers blessings to him till the end of time amin,grant him and us jannah

Q70%
by Q####:

Muna kwadaitar da jama'ar musulmin duniya zuwa ga sauraron wannan karatu mai tarin albarka.

Q70%
by Q####:

Allah ya jikan Malam Ja'afar, Allah ya sakawa wadanda suka taimaka wajen samar da wannan app.

Q70%
by Q####:

Allah ya sakawa Mal. Da alkhairi yasa aljanna makoma, ya saka muku da alkhairi

Q70%
by Q####:

I love it coz it making sense

R70%
by R####:

Allah ya jikan shek jaafar mahamudu Adm

D70%
by D####:

Allah ya Saka wa Malam da Alkhairi

Q70%
by Q####:

Allah Ya jiqan Mallam

Q70%
by Q####:

ALLAH yayi masa gafara.

Y70%
by Y####:

Allah ya biya

E70%
by E####:

Allah ka gafarta masa

Q70%
by Q####:

Application

G70%
by G####:

Best ever....masha Allah

D70%
by D####:

Allah ya kai Haske izuwa qabarin Malam

I70%
by I####:

Jazakallah khairan

Q70%
by Q####:

Yayi kyau

Q70%
by Q####:

Allah yasaka.

C70%
by C####:

Allaah ya jikanka mallam

D70%
by D####:

Masha Allah

D70%
by D####:

Masha Allah

Q70%
by Q####:

good idear

Q70%
by Q####:

Very useful


Share The Word!


Rating Distribution

RATING
4.75
145 users

5

4

3

2

1