Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2

Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 Free App

Rated 4.52/5 (206) —  Free Android application by KareemTKB

Advertisements

About Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2

Wannan karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne na karatun arba'una Hadith. Wannan App din na dauke da Hadith ( 21 - 49 ).

A cikin wanna App din akwai download link domin karatun Arba'una Hadith na Mallam Ja'afar Mahmud Adam ( Arbaun Hadith 1 - 20 ) .

Bayan karatun Arbaun Hadith na Mallam Jaafar Mahmud Adam, idan ka/ki na da bukatar wadansu karatuttukan na Jafar mahmud to duba sauran Apps dina dake cikin Google's Play Store. Ka/ki rubuta kareemtkb a search bar domin ganin dukkan App dina.

Idan kuna da bukatar wadansu karatun na mallam Jaafar Mahmud Adam to ku rubuto min sako tayin amfani da email nasir.abdulkarim1@gmail.com

Kada ka/ki manta sharing din wannan App na Karatun Malam jafar mahmud da sauran 'yanuwa musulmi Hausawa.

Akwai wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud kamar haka:

Arbauna Hadith 1 - 20
Arbauna Hadith 21 - 49 wato wannan kenan
Sheikh Jafar Matasa Nagari
Sheik Jafar Waazin Maulud
sheik ja'afar hakkokin mata
sheikh jaafar mace musulmah
sheikh Ja'afar bayanin aiki Hajji da Umra
mallam jaafar bayanin Jinin Haila

Da wadansu Apps din masu zuwa In shaa Allahu.

Allah ya jikan mallam Ja'afar ya kuma gafarta masa ameen.

How to Download / Install

Download and install Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 version 1.0 on your Android device!
Downloaded 10,000+ times, content rating: Everyone
Android package: com.andromo.dev391844.app412695, download Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2.apk

All Application Badges

Free
downl.
Android
2.3.3+
For everyone
Android app

App History & Updates

More downloads  Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 reached 10 000 - 50 000 downloads
More downloads  Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2 reached 1 000 - 5 000 downloads

What are users saying about Ja'afar Mahmud Arbaun_Hadith_2

U70%
by U####:

Jazakallahu khair, Muna matuqar amfana daga wannan aikin alheri da kuka yada, Allah yayi muku kyakkyawan sakamako duniya da lahira, Allah yaji qan Mallam.

D70%
by D####:

It helps all Muslims all over the world

V70%
by V####:

Tabarakallah wa jazakumullahu khairan. Allah Ya baku ikon sanya cikakken tafsirin Malam run daga Baqara bar Nas. Aamiin thumma aamiin

F70%
by F####:

ALLAH sa ka wa Mallam da wadanda suka yi wannan apps din da alkhairi, Amin.

D70%
by D####:

Allah ya saka ma ku

U70%
by U####:

Masha Allah. Allah ya saka muku da alkhairi duniya da lahira

U70%
by U####:

Allah ya jikan magabatanmu

T70%
by T####:

May god forgive him

U70%
by U####:

Ina deen inda llah al islam

U70%
by U####:

Well done.

U70%
by U####:

Alhamdulillah I love this app

U70%
by U####:

Alhamdu lillah

U70%
by U####:

Peaceful Religion

L70%
by L####:

Alhamdulilahi

U70%
by U####:

Love

U70%
by U####:

Loved it

U70%
by U####:

Allah ya jikan Mallam Jafar da rahma ya masa jagora cikin aljanal firdulsu in namu tazo Allah yasa mu chika da imani.

K70%
by K####:

Jazakumullah khair to all ahlus sunna malamai.Allah ya jiqan sheikh Jafar ya mishi rahma

R70%
by R####:

May the initiator of this app and whoever contribute be rewarded with Jannatul Firdaus Amen

U70%
by U####:

Allah Ubangiji ya saka muku da alkairi yajikan Malam ja'afar yasa ya huta

Q70%
by Q####:

Allah ya saka da Alkhairi.

U70%
by U####:

Masha Allah jazakumullahu khairal jazaa'i

U70%
by U####:

Allah yasaka da alkhairi

B70%
by B####:

Jazakumullahu khairan wa barakallahu fiykum. Nasalullah khairan minnaa wa minkum.

U70%
by U####:

Allah. Yakarba. Allahumma ameen Ya'a.allahu

R70%
by R####:

Allah Ta'ala ya saka muku da alherin duniya da lahira. Fatana shine ku sanya tafsir din Malam complete, kuma Allah ya bada ikon sanya Rubutaccen tafsir dinsa kamar yadda shi da kansa ya fara rubutwa... yanzu dai juzu'i uku aka samu ko nace juzu'i uku ne ya shigo hannuna don haka kuyi kokarin dora shi akan google play. Allah ya saka da alheri.

Z70%
by Z####:

Jazakumul khairi excellent tafsir

Q70%
by Q####:

Islamic teaching

Q70%
by Q####:

Barakallahu fiq

Q70%
by Q####:

Lovely and good may God bless jaafar

F70%
by F####:

Allah yabiyaku da albarka. Allah yabada lada da karin imani

Q70%
by Q####:

Very nice keep improving Alhamdulillah

Q70%
by Q####:

Allah yasa ka da Alkhairi.

F70%
by F####:

Allah ya saka da Alkhairi

Q70%
by Q####:

It comforting

Q70%
by Q####:

Very nice

R70%
by R####:

Alhamdulillah ala kulli halin

Q70%
by Q####:

Allah yh jikan mallam

Q70%
by Q####:

Excellent

Q70%
by Q####:

سلام عليكم جميعا نسأل الله سبحانه وتعالى ان يغفر لنا ذنوبنا ويرحم الجميع الموت المسلمين آمن وجزاكم الله خيرا على خدمات إلى دين حيا كم الله.


Share The Word!


Rating Distribution

RATING
4.55
206 users

5

4

3

2

1